An kama wata mata da ta na bama barayi bindigogi a jihar Abia

An kama wata mata da ta na bama barayi bindigogi a jihar Abia

- Da yan sanda sunke wajen da wuri, shi ne dalili da suka kama barayin Uche Echela, da aka harbi da bindiga

- Oyebade ya kara cewa, yan fasan sun tafi da wayayi na sun da aka ma sata bayan sun arbe su a kafa

An kama wata mata da ta na bama barayi bindigogi a jihar Abia
An kama wata mata da ta na bama barayi bindigogi a jihar Abia

Yan sanda sun kama wata mata mai sunan Ngozi Emmanuel a jihar Abia. An ce ta na ba ma wani kungiyar barayi na Chinedu Nwachukwu da Michael Ukpai Makamai.

An gyera su tare da wasu barayi da aka kama akan sace sace. Baban yan sanda jihar, Leye Oyebade, ya ce a ranar 2 Febwairu a sa’o’i 2030, wani rahoto da aka samu a gurin Onyebuchi John da Joy Igwe, duk na lamba 35, hanyar Ibenekwu da 64 hanyar Emonye duk a Aba. Barayin sun fasa musu gidajen su.

KU KARANTA: An kama matar dake wadata yan ta’adda da bindiga (HOTO)

Oyebade ya kara cewa, yan fasan sun tafi da wayayi na sun da aka ma sata bayan sun arbe su a kafa.

Ya ce: “Da yan sanda sunke wajen da wuri, shi ne dalili da suka kama barayin Uche Echela, da aka harbi da bindiga.

"Kama was hi yasa aka kara kama Chinedu Nwachukwu, Michael Ukpai da Ngozi Emmanuel.”

Baban yan sanda ya ce an karbi waya na ‘blackberry’ a hannu Ukpai da kuma layi 7 daban daban na wayan Techno a hannu Nwachukwu.

Asali: Legit.ng

Online view pixel