Shugaba Buhari ya kira sarkin Katsina a wayan tarho akan rasuwar mahaifiyarsa

Shugaba Buhari ya kira sarkin Katsina a wayan tarho akan rasuwar mahaifiyarsa

- Shugaba Buhari bai gushe yana kiran gida ba

- Shugaban ya kira sarkin Katsina, Alhaji Alhaji Abdulmumini Usmana a yau Lahadi, 26 ga watan Fabrairu

- Ya kirashi domin jajinta masa game da rasuwar mahaifiyarsa a ranan asabar, 25 ga watan Fabrairu

Shugaba Buhari ya kira sarkin Katsina a wayan tarho akan rasuwar mahaifiyarsa
Shugaba Buhari ya kira sarkin Katsina a wayan tarho akan rasuwar mahaifiyarsa

Shugaba Muhammadu Buhari yayi waya daga birnin Landan zuwa ga sarkin Katsina, Alhaji Alhaji Abdulmumini Usman.

Mai Magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewa ya kirasa ne game da rasuwar mahaifiyarsa da ta rasu ranan 25 ga watan Fabrairu.

KU KARANTA: Sanusi Lamido yace musulmai su hada kai

Shugaba Buhari ya jajinta masa kuma yana kara masa hakuri akan rasuwan Aminatu Mai Babban Daki.

Ta rasu ta bar yara 9, uma an birneta bisa ga koyarwan addinin musulunci.

Wannan na faruwa ne kwna daya bayan shugaba Buhari ya kira dukkan yan labaransa, wanda ya kunshi ministan yada labarai, Alh Lai Mohammed.

Adesina yace Buhari ya gode masa bisa ga toshe bakin yan bakin gida.

Amma shi Garba Shehu ba’a kirasa ba sai dai aka tura masa sakon waya.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel