ABUN AL'AJABI: Mayya sun yi sihiri a kan shugaban kasa (HOTUNA)

ABUN AL'AJABI: Mayya sun yi sihiri a kan shugaban kasa (HOTUNA)

- Shin za'a kira wannan abun ban al'ajabi ne ko abun ban mamaki kamar yadda mayya sun taru a garin New York dake kasar Amurka saboda sun yarda kin gwamnatin shugaban Amurka Donald Trump?

- Rahotanni na nuna cewa masu sihiri sun gudanar na zanga-zangar da iri-irin fitila a daren Juma'a, 24 ga watan Faburairu

Akwai farin ciki sosai yayin da mayya a fadin duniya da kuma fitaciyyar mawakiya mai suna Lana Del Ray sun sha alwashi kamar yadda sunyi sihiri a kan shugaban kasar Amurka Donald Trump a daren Juma'a a sati da ya gabata.

KU KARANTA KUMA: Abu ya lalace: Ana daf da tsige shugaban kasa

Dalilin da ya sa sun yi sihirin, yana kan hana Trump da ya kai masifa kan mutane da kuma kori shi daga ofishi.

Ku kalli hotunan:

ABUN AL'AJABI: Mayya sun yi sihiri a kan shugaban kasa (HOTUNA)
Mayya sun yi sihiri a kan shugaban kasa .

ABUN AL'AJABI: Mayya sun yi sihiri a kan shugaban kasa (HOTUNA)
Mayya sun yi sihiri a kan shugaban kasa

Jaridar Daily Mail dake kasar Ingila ta bayar rahoto cewa an yi sihirin a wajen gidan Trump dake garin New York a kasar.

Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko anan https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel