Yar bautan kasa ta mutu a wani hatsarin mota a hanyar Taraba-Benue

Yar bautan kasa ta mutu a wani hatsarin mota a hanyar Taraba-Benue

- Da muka gama cin abincin, mu ka ci gaba da tafiya mu ama ban san cewa shi ne abincin da za mu ci da ita tare a duniya

- Direban na ta gudu bai san akwai tudu ko bango a gaba

- Wani dan bautan kasa da bai mutu ba, Godwin George ya buga hoton ta, da yadda hatsarin ya faru

Yar baotan kasa ta mutu a wani hatsarin mota a hanyar Taraba-Benue
Yar baotan kasa ta mutu a wani hatsarin mota a hanyar Taraba-Benue

Becky na daya daga cikin mutane biyu yan baci B na shekara 2016 yan bautan kasa da su ka samu hatsari a hanyar Taraba-Benue da sun a dawowa gida daga jawabin na sati uku a ranar 17 a watan Febwairu.

KU KARANTA: Kunji abun da mummunar gobara tayi a Arewacin Najeriya?

Wani dan bautan kasa da bai mutu ba, Godwin George ya buga hoton ta, da yadda hatsarin ya faru .

Ya ce: "Duk mu bar sansani a ranar Litini, jiya ya kamata mu ke wajen da zamu yi baota. Muna cikin garejin mota domin mu samu mota zuwa kowani gidajen mu, mun bar garejin Jalingo. Da mu ka ke jihar Benue, mu tsaya mun ci abinci… Da muka gama cin abincin, mu ka ci gaba da tafiya mu ama ban san cewa shi ne abincin da za mu ci da ita tare a duniya… Direban na ta gudu bai san akwoi tudu ko bango a gaba. Da ya yi karo da tudun, mota ya yi tsale aka mutane biyu suka rasa rai su. Har yanzu, gawan na asibitin Makurdi a jihar Benue.”

Asali: Legit.ng

Online view pixel