An zargi wani mutumin Najeriya da yanke babban yatsar sa da yayi amfani dashi gurin jefa ma buhari kuri’a (HOTUNA)

Kungiyar matasan jam’iyyar PDP tayi ikirarin cewa wani mutumin Najeriya ya yanke babban yatsar sa da yayi amfani dashi gurin jefa ma shugaban kasa Muhammadu Buhari kuri’a saboda gwamnatin sa ta zuba masa kasa a ido.

An zargi wani mutumin Najeriya da yanke babban yatsar sa da yayi amfani dashi gurin jefa ma buhari kuri’a (HOTUNA)

Tayi ikirarin ne a shafinta na Twitter @PDPNYF, tare da ikirarin cewa mutumin ya yanke babban yatsar sa saboda bai gamsu da tsarin shugaban kasar ba.

An buga hoton hannun mutumin tare da rubuta: “Wani mutumi ya yanke hannunsa da yayi amfani dashi gurin jefa ma Buhari kuri’a. yace Buhari ya basa kunya sannan kuma yana jin kunya tare da danasanin zabar sa.”

A halin da ake ciki wasu yan Najeriya a shafin Twitter sun yarda da zargin cewa karya ne yayinda wasu ke zagin mutumin da aka zarga.

Karanta sharhin a kasa:

An zargi wani mutumin Najeriya da yanke babban yatsar sa da yayi amfani dashi gurin jefa ma buhari kuri’a (HOTUNA)
An zargi wani mutumin Najeriya da yanke babban yatsar sa da yayi amfani dashi gurin jefa ma buhari kuri’a (HOTUNA)
An zargi wani mutumin Najeriya da yanke babban yatsar sa da yayi amfani dashi gurin jefa ma buhari kuri’a (HOTUNA)
An zargi wani mutumin Najeriya da yanke babban yatsar sa da yayi amfani dashi gurin jefa ma buhari kuri’a (HOTUNA)

Allah ya kyauta! Shin kun yarda da wannan? Idan kun yarda menene ra'ayinka a kan mutumin?

Ku biyo mu: https://www.facebook.com/naijcomhausa/ da nan https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel