Allah yawa tsohuwa mai shekaru 117 da hotunan ta, ta bazu a ‘instagram’ rasuwa

Allah yawa tsohuwa mai shekaru 117 da hotunan ta, ta bazu a ‘instagram’ rasuwa

- Kodayake, a binne ta dai dai da kaidan adinin musulunci da yanma yau ranar Laraba kwana ishirin da biyu ga watan Feburairu

- Ya sake ya buga hoton iyali da ita tsohuwar da kalma

Allah yaw a tsohuwa mai shekaru 117 da hotunan ta, ta bazu a ‘instagram’ rasuwa
Allah yaw a tsohuwa mai shekaru 117 da hotunan ta, ta bazu a ‘instagram’ rasuwa

Wani matasa, da kuma mawaka da ya ke dan tasowa ya je kan ‘instagram’ yana cewar, kakan shi ta rasu da hotuna ta da kalma: “Godiya ga Allah akan rayuwa mai kyau. Kin yi dogon rayuwa mai kyau kuma duk muna son ki. Ki huta lafiya kaka. Ba san kwana ta kusa ba, ina kan kiran bidiyo da ke da safe nanama gashi kin tafi. Ki huta gajiya kaka na.”

KU KARANTA: Mutan gari sun kama barawo mai fashi da bindigan roba, sunyi masa lilis

Kodayake, a binne ta dai dai da kaidan adinin musulunci da yanma yau ranar Laraba kwana ishirin da biyu ga watan Febwairu.

Ya sake ya buga hoton iyali da ita tsohuwar da kalma: “Za mu yi kewan ki har abada kaka, murmushin yaran ki da jikokin ki ya nuna cewar, sun a son ki har ki ka bar su. Mu na kewan ki, ki huta lafiya. Sai mu hadu kuma.

Asali: Legit.ng

Online view pixel