Mutan gari sun kama barawo mai fashi da bindigan karya, sunyi masa lilis

Mutan gari sun kama barawo mai fashi da bindigan karya, sunyi masa lilis

Mutan gari sunyiwa wani barawo dukan kawo wuka bayan sun damkeshi yana fashi da bindigan karya.

Mutan gari sun damke barawo mai fashi da bindigan karya, sunyi masa lilis
Mutan gari sun damke barawo mai fashi da bindigan karya, sunyi masa lilis

An kama shi ne yana fashin a jihar Edo inda suka yanke masa hukuncin duka.

KU KARANTA: Zamu yalwata dalar Amurka a Najeriya- Emefiele

Yana rokonsu su daga masa kafa amma basu saurareshi ba. Ya jikkata sosai inda ya smau raunuka a jikin harda idanuwanshi.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel