WAEC ta saki jadawalin jarrabawar bana (Hotuna)

WAEC ta saki jadawalin jarrabawar bana (Hotuna)

Hukumar shirya jarrabawar karashe sakandare ta afirka ta yamma wato West African Examination Council (WAEC) ta saki jadawalin jarrabawar bana.

WAEC ta saki jadawalin jarrabawar bana ( Hotuna)
WAEC ta saki jadawalin jarrabawar bana ( Hotuna)

An shirya cewa za’a fara jarrabawar a ranan Alhamis, 20 ga watan Fabrairu zuwa 15 ga watan Mayu 2017.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel