Wata mata mai juna biyu tayi bari bayan makwabciyarta tayi mata lilis

Wata mata mai juna biyu tayi bari bayan makwabciyarta tayi mata lilis

Wata mata mai juna biyu tayi barin ciki bayan daya daga cikin makwabtan ta tayi mata dukan tsiya a matsayin ramuwar gayya na sama wa mijinta kwarciya.

Wata mata mai juna biyu tayi bari bayan makwabciyarta tayi mata lilis
Wata mata mai juna biyu tayi bari bayan makwabciyarta tayi mata lilis

Mrs Sandra Edodo,wacce mazauniyar titin Kasumu Ogunmakinde a Igando taci dukan tsiya a hannun makwabciyarta mai suna Tobias Omombo, bayan ta fuskanceta da labarin yadda ta ke kokarin samawa mijinta budurwa.

KU KARANTA: Makaho na kokarin zama Farfesan ilimi

Game da rahoton, Tobias Omombo ta takari Edodo ne a ciki kawai sai jinni ya fara zuba, duk da cewan mijinta na nan, bai raba su yayinda suke fada ba.

An kaita asibiti da gaggawa inda aka tabbatar da cewa ai tayi bari. Yanzu dai an kai karan ofishin yan sanda kuma an dame Tobias Omombo.

Yanzu dai an gurfanar da Omombo a koun majistaren Ejigbo, kuma an dakatad da karar.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Asali: Legit.ng

Online view pixel