YANZU-YANZU: Wani jirgin sama ya fadi a kan wasu shaguna kuma ta kama da wuta (Hotuna)

Rahotanni daga Melbourne ya nuna cewa wani jirgin shata ya fadi a kan wasu shaguna a kusa da filin jirgin sama na Essendon.

Wani jirgin sama ya fadi a kan wasu shaguna kuma ta kama da wuta (Hotuna)

A cewar jaridar Daily Mail, mutane biyar ne a cikin jirgin shata na Beechcraft wadda ke tafiya zuwa Kind Island kusa da Tasmania.

Wani jirgin sama ta fadi a kan wasu shaguna kuma ta kama da wuta (Hotuna)

Za a iya gani babbar hayaki a runfan shagunan daga filin jirgin a arewacin birnin a ranar Talata da safe bayan da jirgin ya fado kafin 9am.

Wani jirgin sama ya fadi a kan wasu shaguna kuma ta kama da wuta (Hotuna)
Wani jirgin sama ya fadi a kan wasu shaguna kuma ta kama da wuta (Hotuna)

KU KARANTA KUMA: Ka ji abin da Kiristoci Katsina suka yi wa Buhari?

Amma zai karfe 10am na safe a ke bude cibiyar kasuwancin.

Wani jirgin sama ta fadi a kan wasu shaguna kuma ta kama da wuta (Hotuna)
Wani jirgin sama ta fadi a kan wasu shaguna kuma ta kama da wuta (Hotuna)

Shaidu a wajen hadarin sun ce kawai sun gan babban ayaki na fitowa bayan jirgin ta fadi a kan shaguna.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel