An ga gwamnan Niger sanye da kayan yan bautar kasa (Hotuna)

Wasu hotunan gwamnan jihar Niger Alhaji Abubakar Sani Bello sun fita inda aka ganshi sanye da kayan yan Bautar kasa watau NYSC sadda ya ziyar ce su a jihar tasa.

An dai dauki hotunan ne a ranar 16 ga watan Fabrairu a yayin da ake shagulgulan fitowar masu bautar kasar yan rukunin B aji na biyu watar Batch B, Stream 2 a jihar.

Ga dai hotunan nan nasa:

An ga Gwamnan Niger sanye da kayan yan bautar kasa (Hotuna)

KU KASANCE DA MU A FACEBOOK: https://web.facebook.com/naijcomhausa/?fref=tshttps://web.facebook.com/naijcomhausa/?fref=ts

da https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel