YANZU-YANZU: Dalibai yan zanga-zanga sun toshe titin filin jirgin sama na Abuja (Hotuna)

YANZU-YANZU: Dalibai yan zanga-zanga sun toshe titin filin jirgin sama na Abuja (Hotuna)

Dalibai na Jami'ar birnin tarayya Abuja sun katange babban titin Abuja zuwa Gwagwalada a wata zanga-zanga sanadiyar kisan gilla da aka wa wata daliban jami’ar.

YANZU-YANZU: Dalibai yan zanga-zangar sun toshe titin filin jirgin sama na Abuja (Hotuna)
Dalibai yan zanga-zanga sun toshe titin filin jirgin sama na Abuja (Hotuna)

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa dalibai na zanga-zangan ne yau ranar Litinin, 20 ga watan Fabrairu sanadiyar wani direban mota da ya buge wata daliba har lahira yayin da direban ke aguje kuma wasu dalibai 4 suka ji rauni mai tsanani.

YANZU-YANZU: Dalibai yan zanga-zangar sun toshe titin filin jirgin sama na Abuja (Hotuna)
Dalibai yan zanga-zanga sun toshe titin filin jirgin sama na Abuja (Hotuna)

KU KARANTA KUMA: Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Gobara a sansanin yan gudun hijra

Dalibai masu zanga-zangar sun katange duka shiga da ficen hanyar, wanda yake shi ne babban titi da ya hada yankin da babban birnin tarayya Abuja tun misali 6am na safiyar yau, wannan zanga-zanga ya jawo cinkoso motoci a babban titin.

YANZU-YANZU: Dalibai yan zanga-zangar sun toshe titin filin jirgin sama na Abuja (Hotuna)
Dalibai yan zanga-zangar sun toshe titin filin jirgin sama na Abuja (Hotuna)

Sun kuma hana motoci wucewa daga wurin amma sun yarda fasinjoji su sauka daga motocin zuwa ga harkokin su.

Wata daliba yar haji biyu a jami'ar Abuja ta mutu a cikin wata hadarin mota ban tausayi, alhali kuwa an bayar da rahoton cewa ta na guje a lokacin da ta ke kokarin tsere daga 'yan fashi da suka hafka a kan ta a hanyar zuwa makaranta.

Wannan lamarin ya faru ne a gaban kofar makaranta ta dindindin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel