Abun kunya: PHCN sun yanke lantarki gidan gwamnatin Zamfara akan ba biya kudin ba

Abun kunya: PHCN sun yanke lantarki gidan gwamnatin Zamfara akan ba biya kudin ba

- Mallam Aminu Yakubu yana magana a ofishin PHCN a Gusau ya ce kudin wutan jihar Zamfara ya taru kan shekaru da dama har ana binsu N400 million

- Yan Najeriya su na nishi akan rashin isa na wuta lenteriki da kuma biyan kudi da yawa akan babu. Yawanci sun ce ba za su iya sun a biya kudin duhu ba

PHCN sun yanke lenteriki gidan gwamnatin Zamfara akan ba biya kudin ba
PHCN sun yanke lenteriki gidan gwamnatin Zamfara akan ba biya kudin ba

Gidan gwamnatin Zamfara na cikin duhu bayan yan aikin wuta, wato kamfani yan rike wuta na Najeriya (PHCN) sun yanke wutan akan basu biya kudin wuta ba.

Shugaban kasuwanci da arka da mutane na ofishin bada wuta ya na magana da yan labari rana Laraba sha biyar ga watan Febwairu ya ce ya kama dole ne su yanke wuta a gidan gwamna bayan sun ki su biya kudi wutan su.

Mallam Aminu Yakubu yana magana a ofishin PHCN a Gusau ya ce kudin wutan jihar Zamfara ya taru kan shekaru da dama har ana binsu N400 million.

Yanke wutan ya shafi wasu ofishin wamnatin jihar hada babar asibiti, Yariman Bakura duk da cewar bai kamata su rasa wuta ba.

Yakubu ya ce: “Tun da ba alamar cewar gwamnatin jihar za su biya, ofishin mu na sam sun gaya mana mu yanke sai sun biya.

“Na bayyana musu akan bashin da ke kasa sai loyan ya yi alkawari cewar, zai yiwa babban gidan magana dan a biya kudin.”

KU KARANTA: Gwamnoni na cikin ganawa mai muhimmanci a Aso Rock

Yakubu ya ce idan yan majalisan Zamfara ba su iya komai ba akan yankewan wutan, gidan gwamnati zai zauna a duhu sai ya ji daga wajen na gaba da shi abakin aiki.

Ama, ministan lentiriki, aikin kasa, da na gidaje, Babatunde Fashola ya fada cewar, kamar shi ne mai biyan wuta, kuma ba bada wutan ba, ba zai biya ba.

Yan Najeriya su na nishi akan rashin isa na wuta lenteriki da kuma biyan kudi da yawa akan babu. Yawanci sun ce ba za su iya sun a biya kudin duhu ba.

Sun da abin ya fi shafa ne wadda ba su da miita na deden amfani, deden biya.

Da Fashola ke magana ranan Litini , a wajen taro na lentiriki da ya ke faruwa kowani wata a Ibadan jihar Oyo wadda yan bada wuta a Ibadan su ka hada.

Anan ne Fashola ya tabatar da cewar, kasar Najeriya na gannin mumuna rabon lenteriki.

Asali: Legit.ng

Online view pixel