Buhari na ganawa da Saraki, Dogara, da sauran yan majalisa a gidan Abuja, Landan (HOTUNA)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na cikin ganawa tare da shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da kuma kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, a gidan Abuja dake Landan.

Buhari na ganawa da Saraki, Dogara, da sauran yan majalisa a gidan Abuja, Landan (HOTUNA)

A cikin wadanda suka halarci taron sun hada da shugaban sanatoci, Ahmed Lawan.

Buhari na ganawa da Saraki, Dogara, da sauran yan majalisa a gidan Abuja, Landan (HOTUNA)

A cewar The Cable, yan majalisan sun isa gidan Abuja karfe 8 saura yan mintoci na dare – agogon Najeriya

Buhari na ganawa da Saraki, Dogara, da sauran yan majalisa a gidan Abuja, Landan (HOTUNA)
Buhari na ganawa da Saraki, Dogara, da sauran yan majalisa a gidan Abuja, Landan (HOTUNA)
Buhari na ganawa da Saraki, Dogara, da sauran yan majalisa a gidan Abuja, Landan (HOTUNA)
Buhari na ganawa da Saraki, Dogara, da sauran yan majalisa a gidan Abuja, Landan (HOTUNA)
Buhari na ganawa da Saraki, Dogara, da sauran yan majalisa a gidan Abuja, Landan (HOTUNA)
Buhari na ganawa da Saraki, Dogara, da sauran yan majalisa a gidan Abuja, Landan (HOTUNA)

Asali: Legit.ng

Online view pixel