Sarkin Benin ya takurawa mutanen shi su wa Buhari adu’a

Sarkin Benin ya takurawa mutanen shi su wa Buhari adu’a

- Sarkin Benin, Oba Ewuare na biyu da shugaba Buhari a lokacin da Buhari ya biya mishi gaisuwa a fadar sa lokacin da ya je jihar Edo

Serikin Benin ya takurawa mutanen shi su wa Buhari adu’a
Serikin Benin ya takurawa mutanen shi su wa Buhari adu’a

Sarkin Benin ya gayawa mutanen shi da su rika ma Buhari adu’a. Ya fadi wannan ne a ranar Talata, 14 ga watan Fabrairu.

Serikin Benin, Omo N’Oba N’Edo Uku-Akpolokpolo Oba Ewuare na biyu ya takurawa yan Najeriya su roko Allah ya ba shugaba Muhammadu Buhari lafiya da kuma ya dawo lafiya.

KU KARANTA: Shugaba Buhari zai yi shekaru 8 yana mulki

Da yana ma mutane magana ranar Talatan a Umegbe a karamar hukumar Oredo a Edo, jihar Benin, sarkin ya ce sauran sarakuna su roke Allah ma shugaban kasa. Wadda su ke wajen taron Igie – Ohen, yan gargajia seriki, Oba N’ Amen, Enigies Odionwere -Evbo da sauran sarakuna a jihar.

KU KARANTA: White House ta tabbatar da kiran Trump ga shugaba Buhari

Shugaba Buhari ya yi tafiyan ranar shida ga watan Febwairu zuwa Britania domin hutu da kuma duba koshi lafiya shi a wajen likitoci duk a cikin hutun kwana goma.

Serikin Benin, Oba Ewuare na biyu da shugaba Buhari a lokacin da Buhari ya biya mishi gaisuwa a faada sa lokacin da ya je jihar Edo.

KU KARANTA: Sakataren 'White House' ya tabbatar yadda aka yi tsakanin Trump da Buhari

Tun lokacin da shugaba ya yi tafiya kasar Turai ne rahotuna na ta fitowar tun ba a kan gizo gizo ba cewar, shugaban kasa ba yi da lafiya, ama su yan taimako shi su na ce karya ne.

Seriki Ewuare na biyu ya ce shugaba Buhari na da zuciya mai kyau akan shani kasa, ya na son ya canza tattalin arziki na kasar Najeriya ma yan kasar.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel