Mutane 162 sun rasa yadda za su yi da suka iso filin jirgin sama ta Lagos daga kasar Libya

Mutane 162 sun rasa yadda za su yi da suka iso filin jirgin sama ta Lagos daga kasar Libya

- A watan da ya wuce, dari da arbahin a ka kora daga Libya kuma a ka karbe su a filin jirgin sama na Murtala Muhammed

- Ya ce koreren za su karbi dan kudi su samu su koma garin kowane su

- Sati uku da ta wuce gwamnatin Najeriya ta ba da gargadi akan zuwa Libya a yanzu bayan rahoto cewar, ana kasha bakake yan gudu hijra a wajen

Mutane 162 sun rasa yadda za su yi da suka iso filin jirgin sama ta Lagos daga kasar Libya
Mutane 162 sun rasa yadda za su yi da suka iso filin jirgin sama ta Lagos daga kasar Libya

Haɗaɗɗiyar ƙungiya ta duniya na ƙaura, hijira,wato ‘International Organisation for Migration’ (IOM) sun temaka ma yan Najeriya wajen dawowan su bayan gwamnati tarreya ta nemi tamako su bayan an san cewar, yan Najeriyan na neman su dawo gida.

KU KARANTA: Sojojin Najeriya sun nuna wa duniya makaman da suka kera (Hotuna)

Jigirin sama da ya dauki yan dawowan ya sauka a filin jirgin sama na duniya dei dei karfe uku da rabi na rana. Kungiyar dake kula da arkokin gaggawa, (NEMA) suka karbe su.

Yan dawowan suna tisihin da biyu babban mata, sitin da biyu babban maza, yara bakwai da jariri biyu.

Da yake magana da masu labari, babban kungiyar NEMA, Alhaji Mohammed Sidi, wanda mataimakin sa akan nema da kubutarwa, Likita Abdullahi Onimode ya saya wa. Ya ce koreren za su karbi dan kudi su samu su koma garin kowane su.

KU KARANTA: An canza ka'idojin zuwa hajin bana (Karanta)

Wasu rikicecen yan dawowan sun ce ba za su taba bar Najeriya ba kuma.

A watan da ya wuce, dari da arbahin a ka kora daga Libya kuma a ka karbe su a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da NEMA kwadinato ta kudun-yanma Likita Onimode Bamdele.

Sati uku da ta wuce gwamnatin Najeriya ta ba da gargadi akan zuwa Libya a yanzu bayan rahoto cewar, ana kasha bakake yan gudu hijra a wajen.

Asali: Legit.ng

Online view pixel