Ikon Allah! Wata mata ta haifi yan biyu sau 4 cikin shekaru 4

Ikon Allah! Wata mata ta haifi yan biyu sau 4 cikin shekaru 4

Wani mai daukan hoton yara ya daura wannan kyakkyawan hoton wani iyali da yaransu guda 9 wanda ya kunshi yan biyu kala 4.

Ikon Allah! Wata mata ta haifi yan biyu sau 4 cikin shekaru 4
Ikon Allah! Wata mata ta haifi yan biyu sau 4 cikin shekaru 4

Game da cewar mai daukan hoton, wanda ya dauki hoton shekaran da ya gabata, yace an haifi duka yaran ne cikin shekaru 6. Kana kuma tagwayen cikinsu kala 4 cikin shekaru 4 kacal aka haifesu.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Asali: Legit.ng

Online view pixel