Kyakkyawar budurwa yar shekara 18 ta bata a jihar Kano (Hotuna)

Wannan kyakkyawar budurwa da kuke ganin hotunan ta a nan sunan ta Hafsat Surajo wadda yan uwanta da iyaye suka bada sanarwar batan ta a jihar Kano.

Kyakkyawar budurwa yar shekara 18 ta bata a jihar Kano (Hotuna)
Kyakkyawar budurwa yar shekara 18 ta bata a jihar Kano (Hotuna)

Sanarwar da suka bayar sun ce ta bar gidan su na wanda ke a Unguwa Uku dake karamar hukumar Tarauni kuma har yanzu bata dawo ba.

Sanarwar ta ci gaba da cewa tana rokon duk wanda Allah yasa ya ganta to ya tuntube iyayen nata ko kuma hukuma mafi kusa.

Allah ya tsananta rabo. Amin.

Kyakkyawar budurwa yar shekara 18 ta bata a jihar Kano (Hotuna)
Kyakkyawar budurwa yar shekara 18 ta bata a jihar Kano (Hotuna)

KU CI GABA DA BIN MU A FACEBOOK DA KUMA TUWITA

Asali: Legit.ng

Online view pixel