Babban masifa! Boko Haram sun kashe mutane 100,000, fiye da milyan 2 sun rabu da muhallansu – Gwamna Shettima

Babban masifa! Boko Haram sun kashe mutane 100,000, fiye da milyan 2 sun rabu da muhallansu – Gwamna Shettima

- Ya kuma nuna cewar, daya daya har darin manomi da suka kure, da masu aikin mota da yawa su haka nan sun zama talakawa sai dai a basu su ci

- Mutane 73,404 ne aka tilasa su zama yan gudu hijira a kasar da suke kusa kamar Niger nada 11,402 kuma Kamaru nada 62,002

- Muna da 54,911 bazawara da mijin su sun mutu sanadiyar ta’addanci kuma wajen 9,012 sun dawo sun koma yawanci garin su na Ngala, Monguno, Damboa, Gwoza da kuma Dikwa

Boko Haram sun kashe mutane 100,000, 2M sun rabu da muhallansu – Gwamna Shettima
Boko Haram sun kashe mutane 100,000, 2M sun rabu da muhallansu – Gwamna Shettima

Gwamna jihar Borno, Kashim Shettima ya fada cewar ayyukan kungiyar yan ta’adda ya jawo mutuwar fiye da mutane 100,000 da kuma raba muhallansu wajen milyan biyu yawanci mata da yara wajen Arewa maso Gabas.

KU KARANTA: Kiristocin jihar Borno sun fara azumi na kwana 7 saboda shugaba Buhari

Shettima ya fadi wannan a Abuja ranan Litinin, ya ce dukiya da ya fi $9bn ne aka halaka.

Yadda gwamna ya fadda: ''Yan ta’addan Boko Haram su jawo mutuwar wajen 100,000 inda za bi kiyasta yan masu jagora mu a shekara da shekaru.''

KU KARANTA: Baba Buhari kamar uba na ne-Inji wani Gwamna

Mutane million 2,114,000 su ka rabu da gurin zaman su tun daga December 2016, da wasu 537,815 suna sansanoni daban daban; 158,201 na ainihin sansanoni da yake da suna da wurin kula da kuma jigilar kayayyaki sansanoni a Muna da kuma kasta suk a Maiduguri.

KU KARANTA: Gwamna Shettima ya caccaki Ali Modu Sherrif akan Boko Haram

Ya ce: “Akwai 379,614 mutane da sun rabu da muhallansu a wurare 15 a garuruka da suke wajen ainihin garin. Su ne, Ngala, Monguno, Bama, Banki, Pulka, Gwoza, Sabon Gari da kuma wasu wurare a jihar. Mutane 73,404 ne aka tilasa su zama yan gudu hijira a kasar da suke kusa kamar Niger nada 11,402 kuma Kamaru nada 62,002. Mu na da tabacece ajiye bayanei na 52,311 marayu da suke rabu da iyaye ko kuma ba mai rakiya. Muna da 54,911 bazawara da mijin su sun mutu sanadiyar ta’addanci kuma wajen 9,012 sun dawo sun koma yawanci garin su na Ngala, Monguno, Damboa, Gwoza da kuma Dikwa.

“Akan faruwan bayan ta’addanci, yan duba dawowa deidei da kuma lafiya bayan Recovery da Peace Building Assessment (RPBA) rahoto akan arewa ta yanma wadda hada da banki na duk duniya, tarrayyar turai, ofishin shugaban kasa da kuma jihar shida ta arewa ta gabas. Boko Haram sun bata abubuwar da zai ke 9 billion US dollars a yankin.”

KU KARANTA: Rundunar sojin Najeriya tayi ma Boko Haram mumunar baraka

Ya kuma nuna cewar, daya daya har darin manomi da suka kure, da masu aikin mota da yawa su haka nan sun zama talakawa sai dai a bas u su ci.

Shettima ya kara bayyana cewar, da yawan yara sun sha wuya wajen rashin abinci domin sun dede sun a kame.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel