YANZU-YANZU : Donald Trump zai kira shugaba Buhari a yau – Ministan harkokin waje

YANZU-YANZU : Donald Trump zai kira shugaba Buhari a yau – Ministan harkokin waje

A yau ne, 13 ga watan Febrairu ministan harkokin wajen Najeriya, Mr. Geoffrey Onyeama, ya bayyana cewa shugaban kasan Amurka, Donald John Trump zai kira shugaba Muhammadu Buhari a yau.

YANZU-YANZU : Donald Trump zai kira shugaba Buhari a yau – Ministan harkokin waje
YANZU-YANZU : Donald Trump zai kira shugaba Buhari a yau – Ministan harkokin waje

KU KARANTA: Muhimman labaran karshen mako

Mr. Geoffrey Onyeama ya bayyana hakan ne da safiyar nan misalin karfe 9 na safe a shirin Good Morning Nigeria a tashan gidan talabijin na NTA idan suka tattauna abubuwan da ya shafi harkokin wajen Najeriya.

Ku kasance tare da mu domin samun cikakkun labaran

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel