Dalilai 3 Yan Najeriya na fushi da Shugaba Buhari

Dalilai 3 Yan Najeriya na fushi da Shugaba Buhari

Shugaba kasa Muhammadu Buhari, ana kiran shi mai cika alkawari kafin ya tsaya takarar shugaba a shekarar 2015, amma wasu mutanen Najeriya suna da shakka da wanda aka fi sani mai gaskiya a yankin Arewa.

A jiya, Asabar, 11 ga watan Faburairu ne kowa ya san da Shugaba Buhari ya kuma dakarta da dawowarshi zuwa kasa nan. Amma kafin jiya, anna cewa zai dawo. Toh! Me ke faruwa? Domin mutanen Najeriya suna damuwa sosai kan lafiyar shugaban kasa.

KU KARANTA KUMA: Abubuwa 4 Shugaba Buhari zai bayyana ga yan Najeriya idan ya koma gobe

Ku duba dalilai 3 a kasa

1. Ana gano shi da ya canja

Shugaba Buhari ya hau karagar mulki a ranan Juma'a 29 ga watan Mayun 2015. A wata lokaci, kowa yana da imani da shi domin, suka ce yake so rayuwar sauki na yan Najeriya. Amma, bayan shekaru 2, bai gyara matsalolin kasar ba. Kuma, suke cewa baya ji kukan da makokin talakawa ba kamar ya ji a lokacin yakin neman zaben.

2. Bai bayyana lokaci zai dawo acikin sabuwar takarda ba

An canza lokaci shugaban kasa zai koma Najeriya. Farko suka ce, Litinin, 6 ga watan Faburairu. Bayan haka, ance akwai yiyuwa zai koma Asabar, 11 wannan wata. Amma yan majalisar dokokin kasa sun samu sabuwar takarda daga fadar shugaban kasa cewa, an dakarta da dawowarshi.

Dalilai 3 Yan Najeriya na fushi da Shugaba Buhari
Dalilai 3 Yan Najeriya na fushi da Shugaba Buhari

3. Ana tunani da ba zai cika alkawuranshi ba

Su wane ne sun san alkawura gaba daya da Shugaba Buhari ya ambata a lokacin kafen? Wasu mutane suke cewa fiye da 90. Acikin alkawuran bai cika ba, akwai biyan N5,000 kowane wata na talakawa. An fara wannan, amma ba a duk jihar a kasa ba.

Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/ da anan kuma https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel