Yadda bai kamata musulumi su nemi afuwa akan al’amari ta’addanci

Yadda bai kamata musulumi su nemi afuwa akan al’amari ta’addanci

- A yanzu, ya zama sarai cewa musulumi sun yi Allah wadai ta’addanci

-Ya kamata ka gane cewa idan kana tambaya na idan na yi Allah wadai ta’addanci, kana tambaya na ko ina da mutunci

- Ya kamata ka gane cewa kamar yadda aka raba ka da duk mugunta da kuma laififuka nan, ni ma na rabu da ta’addanci da yawanci suna kokkari su hada ni da bad an komei ba don ni musulumi ne

- Tambayi kanka: Idan ya kamata masu hada mota su nemi afuwa idan wani da ya sha giya ya kashe mutane da motan su

Yadda bai kamata musulumi su nemi afuwa akan al’amari ta’addanci
Yadda bai kamata musulumi su nemi afuwa akan al’amari ta’addanci

Ka yi wannan tunani a zuciyar ka: Ka tashi da safe ka ji cewar matar ka na maka hiwu da nana ruwa a waje. Ta sene ruwan sama domin aka, ranar ta baci sabida kai. Ka koma kasan gida sai ka ji yaran ka suna daga maka sawa dan sun fashe abun soya buredi. Ba za su ci soyaiye buredin ba, kuma laifin ka ne. Kana kan tafiya aiki, ka tsaya ka sha man fetur sai ka ji kowa na zagin ka dan ankara kudin man. Ka ke ofishin ka sai ka ga duk abokanei aikin sun keweya tabilin ka su na cewar ka nemi afuwa domin abin buga takarda a ofishin ya lallace. Kana kan tafiya gida daga gurin aiki, sai kowa akan titi na maka hiwu dan ba su ji dadin yadda motoci su ka rufe hanya ba.

Shirmen abu ko? Za ka iya tunani kulum ana baka laifi akan abubuwar da baka da iko akai? Za ka iya tunani kulum a rika ce maka ka nemi afuwa akan abubuwar nan?

Za ka iya tunani anki ka ko ka nemi afuwa ko baka nema ba. Wannan shi ne hali da musulumi ke ciki a kasar Amurka a yau.

Ina alfari da cewa ni dan Amurka ne, na yi girman Texas. Ni dan makaranta jamiha. Ni mai agazawa mutane ne, ina kokkari nazama likita mai koyarwa. Ni mutum ne da ya ke so ya juya yanayin samun magunguna, da kuma kiwo lafiya a Amurka da kuma kasashen da a ke yaki a duk duniya.

Ni kuma musulumi ne, daya daga cikin fiyadda billion 1.6 da ana bama laifi duk lokacin da arkan ta’addanci ya faru kamar mu ba komai ba sai dai wannan suna da wanda suka capke adinnin mu suna amfani da shi suna aikata muguntar su.

Kama musulumin Amurka da ya ke kokkari ya yi duk abin da yake da karinfi yi domin kasar Amurka ta kara gyaru, na gaji da ana ce muni inemi afuwa da kuma inyi Allah wadai ta’addan da baa bin da ya shafe ni da su ba.

Ga dalili 5 wanda ya nuna cewar musulumi bai kamata ya taba yadda ya nemi afuwa akan ta’addanci

1) Shirme ne a ce mu nemi afuwa.

KU KARANTA: Dan Najeriya mai shirin kai harin ta'addanci a Jamus ya shiga hannu

Ni nda neke musulumin kwarei, na san cewar, adini na yana koya mun salama, zaman lafiya. Na san wannan tabbas ne har zan ba ko wanda ya iya nuna mun acikin ayan Alquran da ya ce a kashe wanda bai yi laifi ba ko kuma a yi arkan ta’adda $10,000. Wannan gasar neman na nan har abada.

Na kuma san cewa, yan musulumi a matsayin kungiyar adini bay an ta’adda ba ne. na riga na tabbatar da wanan cewar, zai yuwa sawa ya sare ka, kujera ya danna ka har ka mutu, ko kuma dan karami yaro ya kashe ka fiyarda wani musulumi ya kashe ka.

Bayan na fadi duk wanan, mai za sa inemi afuwa akan hargitsi da banda hannu a ciki? Hargitsin da adini na ya hana.

Tambayi kanka: Idan ya kamata masu hada mota su nemi afuwa idan wani da ya sha giya ya kashe mutane da motan su? Idan ya kamata ka nemi afuwa ga yan sanda idan kanin kay a samu hukunci gudu da mota domin suna baban ku daya. Idan ya kamata ko wanda yake da bindiga a Amurka ya nemi afuwa duk lokacin da aka kashe wani da makami? Idan ya kamata yan duba yanayin gari su nemi afuwa rana da akwoi adari? Idan ya kamata masu bada maganin su nemi afuwa idan ka kana da alerji? Idan ya kamata inemi afuwa akan laifin rubutu wani?

Sai dai idan zaka iya nema wannan aya na $10,000 ko kuma ka ji da kunen ka azahiri, wani musulumi yana yin gamsashshen bayani akan goyin bayan yan ta’adda, ka gane cewa kana tambaya mu, tare ko daban daban, mu nemi afuwa akan ta’addanci zai zama shirme kama tambayoyi na sama.

2) Ya zama zahiri a yanzui cewa musulumi sun yi Allah wadai ta’addanci.

KU KARANTA: An yankewa wani Dan Najeriya daurin rai-da-rai a Kasar waje

A yanzu, ya zama sarai cewa musulumi sun yi Allah wadai ta’addanci. A dai duba kan gizo gizo, a nemi duk wani arkan ta’addasai a nemi abinda zai yi yawa misali musulumi sun a Allah wadai ta’addanci. Ka god aka gani. Misali, ga wasu, fiyar da 40 misalai da suka Allah wadai hari ga Charlie. Ga kuma misalin yadda musulumi duk duniya su ka Allah wadai harin Paris.

Musulumi na Allah wadai ta’addanci, kulum muna yi. Wannan gaskiya ne. kuma da bai kamata na dinga tabbatar ko wani safe cewar, sama blue ne har yanzu, bai kamata musulumi na tabbatar maka cewa har yanzu, muna kan Allah wadai wa ko wani harka ta’addanci duk lokacin da yan ta’adda su ka aikata.

Da gaske, idan yanzu b aka yadda cewar musulumi na Allah wadai ta’addanci, a yanzu, to babu afuwa ko kuma kara fashe tarihin akan Allah wadaici daga ko wani musulumi ko kuma kungiyar musulumi da And frankly, if you don’t already believe that Muslim condemi warka da ciwon tsani da kuma rashin yadda da mutane.

3) Musulumi nag aba wajen kada ta’addanci.

KU KARANTA: Obama ya lissafa nasarorin da ya samu a mulkin sa, na 2 zai kayatar da ku (Karanta)

Shirme da ya fi neman mutane su nemi afuwa akan abin da basu aikata ba shine ka dinga nema su nemi afuwa akan abin da sun a kokkari su gan karshen shi.

Musulumi na son su kadar ta’addanci kamar kowani da Amurka, idan ma nasu bai fi ba. Dalilin Kenan muna da matan musulumi kamar Niloofar Rahmani da Kubra Khademi sun da sun a gaban ganin an kadar ta’addanci. Dalilin da millions na matasan musullumi sun a daukan mataki akan ISIS. Dalilin da dubu dubai kungiyoyin musulumi da kuma masu ilimi adini musulunci suna fitowa da maganganu kulum na Allah wadai ISIS, yawancin su ma a yanke musu kai domin su yi haka.

Dalilin da fiyar da 120 koreren musulumi daga fadin duniya su ka haadu suka rubuta wasika, suka turama ISIS cewar, su ISIS ba musulumi ba domin suna fadi kalman musulunci. Dalilin da ISIS na kashe musulumi domin sun ki yadda su ISIS suna takurawa yan Christian.

Dalilin da yasa masu aikin kasha wuta basu nemi afuwa akan gobara da kuma likitoci basu nemi afuwa akan ciwon zuciya, bai kamata a nema cewa, musulumi su nemi afuwa ba akan abin da suna kokkari su gan karshen shi.

4) Musulumi ne tashi hankali ta’addanci ya fi shafa.

KU KARANTA: Gwamanti ta sake gina mana Coci-cocin da Boko Haram ta lalata - Matasan CAN

A danganan da Counter Terrorism Center a United States Military Academy a West Point, Al-Qaeda na kashe fiyar da so 7 musulumi ga wand aba musulumi ba. a danganan UN, musulumi ne tashin hankalin ISIS ya fi damu. A danganan State Department, musulumi ne tashin hankalin ta’addanci ya fi ba wahala. Muslims are the largest victims of terrorism in general. Duk yadda ka nufa, za ka gan cewa wadda ya fi karfin hadi tsakanin musulumi da ta’addanci shi ne wadda musulumi su ka sha wuyan.

Mumunan mamaki shi ne yadda musulumi su ne ta’addanci ya fi shafa duk da haka, su haka fi tsane akai. Yadda ba zai dace ba a ga laifin Yan Afirka Amurka akan bawanci, yara da suke jin yunwa akan yunwan duniya, da kuma kankananan yara batun harbewa a makaranta, bai kuma dace ba a ga laifin musulumi akan ta’addanci bayan mu abin ya fi shafa.

Kana son na kira Baban ISIS na gaya mishi ya dena aikata hari, ka bani lamba da zan buga mishi waya,; zan ji dadi yin haka. Ko wani musulumi zai ji dadin yin haka. Ama ka san cewa, hiran zai fara da mu, mun da abin ya fi shafaina gaya mishi ya dena yin fashi abin hawa da adinin musulunci yana hukunta yadda ya na kashe musulumi masu bin adinin.

5) Idan dole mu nemi afuwa domin ta’addanci, haka kowa ma ya yi.

KU KARANTA: Mace mai kamar maza: A’isha mai farautar ‘Yan Boko Haram

Wannan magana na karshe yana da muhimanci. Mai ya sa kungiyar musulumi kadai ya kamata su nemi afuwa ko kuma su Allah wadai arka da ya shafe masu aikata laifi?

Domin a gane komai, ka tambayi kanka: Mai ya sa duk mazan masu farin pata su ka sa hannu a shekaru deri biyu da suka wuce, bawancin da rabi uku su ka zama musulumi? Mai ya sa duk Buddhists basu nemi afuwa domin sauyi Buddhist monks a Mynammar da suna farzoma tarmakin musulumi? Mai yasa ba ce ma duk yan sanda su nemi afuwa akan masu nuna kabilancin da suna kashe, su kuma yar da gawan bakake da basu rike bindiga ba kamar ganye da suna fadowa.

Ya kamata ka gane cewa kamar yadda aka raba ka da duk mugunta da kuma laififuka nan, ni ma na rabu da ta’addanci da yawanci suna kokkari su hada ni da bad an komei ba don ni musulumi ne.

Ya kamata ka gane cewa idan kana tambaya na idan na yi Allah wadai ta’addanci, kana tambaya na ko ina da mutunci.

Asali: Legit.ng

Online view pixel