Gwanin ban sha’awa; Kalli ‘yan sanda 6 mafi gaskiya a Najeriya

Gwanin ban sha’awa; Kalli ‘yan sanda 6 mafi gaskiya a Najeriya

Bisa ga kwarewa da gaskiya a faggen aikinsu, hukumar yan sanda tace ta karawa wasu jami’an yan sanda 6 girma.

Gwanin ban sha’awa; Kalli ‘yan sanda 6 mafi gaskiya a Najeriya
Gwanin ban sha’awa; Kalli ‘yan sanda 6 mafi gaskiya a Najeriya

Sunayensu sune:

1. Suleiman Abdul (Matamakin kwamishanan yan sanda)

2. Olusoji Akinbayo (Matamakin kwamishanan yan sanda)

3. Mu’awuyya Abubakar (Sufritandan nay an sanda)

4. Sunday Idowu (Mataimakin Sufritandan nay an sanda)

5. Eheziekia Abiona (Mataimakin Sufritandan nay an sanda)

6. Ogunbiyi Agbabu (Sifeton yan sanda)

KU KARANTA: Hadarin mota ya hallaka mutane 22

Kakakin hukumar yan sanda, Ikechukwu Ani, ya fadi a wata jawabin ya saki Abuja yace an yanke shawaran ne a wata ganawa da akayi a Abuja.

Ga abinda wadannan yan sandan sukayi:

Mr Abdul, wanda ke aiki da hukumar EFCC ya kwato ma gwamnatin tarayya N42 billion

Messrs. Akinbayo da Idowu sunki amsan cin hancin $21 million da $12,900 daga hannun wani Samuel Wilberforce.

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel