YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta tono $9.8million a cikin gidan tsohon diraktan NNPC, Andrew Yakubu

Wata farmaki na musamman da hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa ta kai a ranan 3 ga watan Febrairu 2017 gida tsohon diraktan babbar kamfanin ma feturin Najeriya wato NNPC, Dr. Andrew Yakubu ta haifi da mai ido, yayinda aka tono kudade $9,772,800 (Dalar Amurka Miliyan tara, dubu dari bakwai da saba’in da biyu, da dari takwas) da kuma £74,000 ( Fam dubu saba’in da hudu).

YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta tono $9.8million a cikin gidan tsohon diraktan NNPC, Andrew Yakubu
YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta tono $9.8million a cikin gidan tsohon diraktan NNPC, Andrew Yakubu

Wannan farmakin ban mamaki da hukumar ta kai bisa ga labarin da ta samu akan gidan da ke Sabon Tasha a jihar Kaduna.

Yayinda suka sauka a gidan, mai kula da gidan Bitrus Yakubu, wani kanin Andrewa Yakubu, ya bayyana cewa yayansa ne mamallakin gidan da aka ga kudin a ciki.

KU KARANTA: Darajar Naira ta sauka

Yayinda aka tono kudin a mabuya, an gano cewa $9,772,800 (Dalar Amurka Miliyan tara, dubu dari bakwai da saba’in da biyu, da dari takwas) da kuma £74,000 ( Fam dubu saba’in da hudu) ne a ciki.

A ranan 8 ga watan Febrairu, Andrew Yakubu ya halarta a ofishin hukumar da ke Kano kuma yayi wasu Magana cewa wasu mutane ne suka bashi kyauta.

YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta tono $9.8million a cikin gidan tsohon diraktan NNPC, Andrew Yakubu
YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta tono $9.8million a cikin gidan tsohon diraktan NNPC, Andrew Yakubu

YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta tono $9.8million a cikin gidan tsohon diraktan NNPC, Andrew Yakubu
YANZU-YANZU : Hukumar EFCC ta tono $9.8million a cikin gidan tsohon diraktan NNPC, Andrew Yakubu

Asali: Legit.ng

Online view pixel