Yadda sojoji basu da rayuwa ta kansu (hotuna)

Sojooji na cikin daji lokacin yaki, ya ci abin da ya gani, ya sha abin da ya gani, bawai abin da rai shi ke so yak e samu ba

Yanda sojoji bas u da rayuwa ta kansu (hotuna)

Sojoji su na kokari ba kadan ba, soji su bar iyayensu, iyalensu, abokai da kuma yan uwan su, su shiga daji sun a kare sauran jama’a.

KU KARANTA: Yan sojojin Najeriya za su fara gasar makamai a dajin Sambisa a 2017

Sun ajiye ran su ma kasan akan do mutuwa ne, ko sun yanke kafa, ko sun yanke hannu, su ba su da nasu rayuwa da ya wuce su ga wuta, su shiga da kai da kafa.

Sojoji mazan korai ne da gaske. Wanda ya gan mutuwa, ya kuma sa hannu ko zai tafi da shi ya tafi da shi.

KU KARANTA: LABARI MAI DADI! An kama manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram 9 (Kalli hotuna)

Sojoji na cikin daji lokacin yaki, ya ci abin da ya gani, ya sha abin da ya gani, bawai abin da rai shi ke so yak e samu ba.

Takalma soja na nan kamar karfe, naoyi ada kayan sawa. Kulum yana sama da kasa akan cewar, duk lokacin da abin fargaba ya zo, kar shi ya ji tsoro.

Allah Saiki, soja na aiki.

Ga hotuna:

Asali: Legit.ng

Online view pixel