Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana

Kamar yau da kullun, jaridar Legit.ng tanan kawo muku Takaitattun labaran abubuwan da suka faru ranan Laraba 8 ga watan Febrairu,2017, a fadin Najeriya. Ku sha karatu

1. Makaryacin banza, Ba kada lafiya; Fani-Kayode ya caccaki Lai Mohammed

Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana
Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana

Tsohon ministan jirgin sama Femi Lai Mohammed ya caccaki ministan labarai da al’adu, Lai Mohammad kuma y ace masa maras lafiya.

2. Wajibi ne a bayyana ma jama’a hakikanin lafiyan Buhari – ‘Yan majalisan wakilai

Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana
Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana

Wasu mambobin majalisar wakilan tarayya sun ce fa wajibi ne a bayyana ma yan Najeriya halin da shugaba Muhammadu Buhari ke ciki in da suka ce a fito fili a fadi gaskiya.

3. Kungiyar Boko Haram ta fada kwata – Majalisar dinkin duniya

Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana
Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana

Majalisar dinkin dunyia karkashin sakatare janar na harkokin siyasa, Jeffrey Feltman, ya bayyana cewa kungiyar da ta addabi mutane a yankin arewa maso gaba ta ci halin rashin kudi.

4. Wasu basu son gaskiya, amma ba zan iya karya ba - Femi Adesina

Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana
Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana

Mai maganada yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya rantse cewa ba zai taba yin karya ba ko da kaka.

5. Hukumar EFCC ta gurfanar da Dele Belgore da tsohon minista Abubakar Sulaiman akan kudi N500m

Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana
Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana

Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da babban lauya,Dele Belgore, tsohon minister Farfesa Abubakar Sulaiman akan satan kudi N500m.

6. Sabon lale: FG ta kara lodin laifuka akan Saraki a kotun CCT

Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana
Takaitattun labaran abubuwan da ya auku a Najeriya ranan Lantana

Gwamnatin tarayya ta kara lodin laifuka akan shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, a kotun CCT. Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa Saraki wanda yake gurfana a gaban kotun CCT na laifuka 16, lauyan gwamnati ya sanar da cewa an kara maka laifuka akan shugaban majalisar.

Asali: Legit.ng

Online view pixel