sarki Sanusi na magana ne daga gefe biyu na bakin shi - Junaid

sarki Sanusi na magana ne daga gefe biyu na bakin shi - Junaid

- A gina wasu makarantu maimako a juya masallatai zuwa makarantu

- Karatun boko ya yi baya a arewa

- Maganan yan almajirai da ka yi yawa ana arewa yakamata ya zama abin fada, ba maganan juye masallaci zuwa makaranta ba

Emir Sanusi na magana ne daga gefe biyu na bakin shi - Junaid

An wassar maganan da Sarkin Kano Muhammad Lamido Sanusi da ya yikan batun maida masallaci zuwa makaranta a Najeriya.

Wani ma mataki a jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) kuma babban kungiyar rayye kasan waje Junaid Mohammed ya ce maganan shi sarkin Kano bai kamata ba kuma kar a dauke shi da daraja.

KU KARANTA: Muna bayan Buhari - Emir Ilori

Junaid ya ce shi bai yi mamaki ba akan maganan domin shi sarkin Kano ya cika magana daga gefen bakin shi biyu.

Ya ce:“Ba zan dauki maganan da daraja ba, kuma ba zan ba shi amsa ba domin sarkin na magana daga gefen baki shi biyu.”

Amma, idan za'a dubi masallatai dake arewa, sun fi yawan makarantu inji Junaid. Ya ce idan za'a gyara abin, a gina wasu makarantu maimako a juya masalace zuwa makaranta.

KU KARANTA: Kungiyar Boko Haram ta fada kwata – Majalisar dinkin duniya

Ko dayake na yarda akwai masallatai da yawa ko ta ina, ya kamata a gina wasu makarantu. “Ban yadda cewar, a maida masalaci zuwa makaranta ba. A gina wasu makaranta shi za fi sa a gan karshen damuwar maganan," inji Junaid.

“Na san cewar, maganan yan almajirei da ka yi yawa ana arewa yakamata ya zama abin fada, ba maganan juye masalaci zuwa makaranta ba," inji shi.

Da yake magana a wajen samu yanki kai na 2,500 da sun gama karatu Post Graduate Diploma da kuma Nigeria Certificate na Education, Sarkin Kano ya nuna cewar bai ji dadi ba yanda magana karatun boko ya yi baya a arewa. Yace yafi ma a juya wasu masalace zuwa makaranta domin yara su sami ilimi.

KU KARANTA: Ayi ma yaro aure ko ya lalace, ya hallaka mahaifinsa, kan yaƙi yayi masa aure

Sanusi wai juyi zai kara matsayin karatu book a wajen. “Inda ka lura da yanda karatun boko yake a arewa. Inda ka lura da yanda duk makarantu suka zama, ya zama wajibi a juya wasu masalace su zama makarantu. Wanna zai rege kudin wajen gina wasu tun ba lokacin da kasa ba ta da kudi ishenshen. Zai kuma kara matsayin karatu na arewa,” Sanusi ya fada.

Da cewar wasu basu ji dadin maganan ba, ba shi Emir kadei ya saya a kan maganan ba.

Balarabe Musa shi ma ya fada akan magana Sanusi cewar, maganan shi gaskiya ne.

Ya ce: “Na yarda cewar a maida yawan masalaci su zama makaranta na faffarawa.”

Asali: Legit.ng

Online view pixel