Fasto din Najeriya a Houston ya soki matarsa (HOTUNA)

Wani fasto dan Najeriya a Houston, Fasto Jimba, ya kai hari ga matarsa harma ya kusa kashe ta kan kudin coci.

A cewar mai amfani da Facebook, Digidi Dunhill, wanda ya yada labarin tare da hotunan, harin wadda ya afku sanadiyan kudi yasa Fasto Jimba ya soki matar sa da wuka. Kalli hotunan a kasa:

Fasto din Najeriya a Houston ya soki matarsa (HOTUNA)
Fasto Jimba da matarsa
Fasto din Najeriya a Houston ya soki matarsa (HOTUNA)
Uwargidan fasto Jimbo jike da jini bayan afkuwar al'amarin
Fasto din Najeriya a Houston ya soki matarsa (HOTUNA)

Asali: Legit.ng

Online view pixel