TO FA: ‘Yan wasan kwallon kafa Kamaru 7 sun tabe! (HOTUNA)

TO FA: ‘Yan wasan kwallon kafa Kamaru 7 sun tabe! (HOTUNA)

‘Yan kwallon kafa ta Kamaru sun ci nasara a gasar kwallon kafa ta Afrika a karo ta 5.

Wasu 'yan wasan kwallon kasar Kamaru ba za zu gafarta wa kansu ba da rashin amincewar da gayyatar da kasar ta yi masu a gasar cin kofin Afrika a kasar Gabon wada aka kammala ranar Lahadi, 5 ga watan Fabrairu.

Duk da kasancewa ba tare da wasu daga cikin kwararun ‘yan wasar ta ba, wadan da suka ba da dalilai daban-daban na rashin amsar gayyata zuwa gasar, duk da aka kasar Kamaru ta lashe kasar Misira kuma shine zakarun gazar kofin.

‘Yan kwallon kafa Kamarun wanda suka zo daga baya kuma suka ci gazar ta karshe a Stade d'Angondje a kasar Gabon.

KU KARANTA KUMA: Fasto Mbaka ya soki na-kusa da Buhari

Kasar Misira ta fara jefa kwallo a ragar kasar Kamaru a minti 22nd bayan Mohamed Elneny ya ci wasar daga rufaffiyar-kewayon.

Nicolas N'Koulou na Kamaru ya mayar da gol a minti 59th. Vincent Aboubakar a minti 88th ya jefa kwallo a ragar Misira wanda ta tabbatar da cewa ƙasar Kamaru ta lashe kofin Afrika a karo na 5.

Wadannan ‘yan kwallon kasar Kamaru wadan da suka ba da dalilai daban-daban na rashin amsar gayyata da kocin Hugo Broos' ya yi masu. Sai akarshe Kamaru ta lashe kofin, lalle ba za su gafarta wa kansu ba a kan wani rashi.

1. Joel Matip - Liverpool

TO FA: ‘Yan wasan
Joel Matip

2. André Onana - Ajax d’Amsterdam

TO FA: ‘Yan wasan
André Onana

3. Guy Roland Ndy Assembe – Nancy

TO FA: ‘Yan wasan
Guy Roland Ndy Assembe

4. Allan Nyom - West Bromwich

TO FA: ‘Yan wasan
Allan Nyom

5. André Zambo Anguissa - Olympique Marseille

TO FA: ‘Yan wasan
André Zambo Anguissa

6. Ibrahim Amadou – Lille

TO FA: ‘Yan wasan
Ibrahim Amadou

7. Maxime Poundje - Bordeaux

TO FA: ‘Yan wasan
Maxime Poundje

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel