Miji, mata da ýaýansu 3 sun rasu a haɗarin mota

Miji, mata da ýaýansu 3 sun rasu a haɗarin mota

Wasu iyalai su biyar, da suka hada da Uba, Uwa da yara sun rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hadarin mota daya rutsa dasu a kan titin hanyar Abuja.

Miji, mata da ýaýansu 3 sun rasu a haɗarin mota
Miji, mata da ýaýansu 3 sun rasu a haɗarin mota

Iyalan sun kan hanyarsu ce ta zuwa babban birnin tarayya Abuja a ranar 18 ga watan Janairu daga garin Abia ne yayin da hatsarin ya afku.

KU KARANTA: An bukaci gwamna El-Rufai ya janye dokar ta-ɓaci a garin Zangon Kataf

Sai dai rahotanni sun bayyana cewar an binne su gaba daya a garinsu dake karamar hukumar Ahiazu Mbaise na jihar Imo.

Oh, Allah yasa mu cika da kyau da imani, Amin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel