Fallasa: Wata mata tayi ma mijinta tonan silili saboda.......

Fallasa: Wata mata tayi ma mijinta tonan silili saboda.......

Wata mata dake kokarin ceton aurenta ta yi ma mijinta tereren bankada a shafukan jaridu inda ta tona asirin yadda yake neman kananan mata.

Fallasa: Wata mata tayi ma mijinta tonan silili saboda.......
Fallasa: Wata mata tayi ma mijinta tonan silili saboda.......

Matar mai suna Wanjiru Kamami Shiro ta buga wani talla a cikin wata jarida inda ta gargadi yan mata dasu guji alaka da mijinta, inda ta sanya hoton mijin nata tare da lambar wayarsa da lambar katin na na zama dan kasa.

KU KARANTA: Gwamnatin tarayya ta kaddamar da wuta mai amfani da hasken rana a gidaje 20,000

Sanarwar tace:

“ina sanar da al’umma cewar mutumin da kuke ganin hotonsa anan mijina ne ni Wanjiru Kamami (Shiro), munyi aure tun shekarar 1982, don haka idan kuka gan shi da yan mata a ko inam ku kira ni akan wannan lambar 0751993571.”

Sai dai jama’a sun yi mamakin irin wannan tsananin kishi na matar nan.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel