Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana

Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana

Kamar yau da kullum , Jaridar Legit.ng bata gushe tana tattaro muku muhimman labaran abubuwan da suka faru a Najeriya a ranan Laraba 1 ga watan Junairu.A sha karatu lafiya

1. Hukumar FRSC ta bada shawara a haramta sana’ar achaba a fadin kasa ga baki daya

Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana
Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana

Hukumar tabbatar da tsaron hanyar mota wato FRSC tayi kiraga haram sana’ar achaba da babur a fadin kasa ga baki daya.

2. Gobara a kasuwan Yola

Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana
Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana

Daya daga cikin manyan kasuwannin garin Yola,jihar Adamawa, wacce akafi sani da “tsohuwar kasuwa” ta ci bal-bal, jaridar Premium Times ta bada rahoto.

3. An damke masu daukan nauyin Boko Haram a jihar Borno

Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana
Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana

An damke wasu yan siyasa guda biyu da wani sarkin gargajiya a wata farmaki bisa ga alakansu da kungiyar Boko Haram a jihar Borno.

4. Majalisar dokoki ta amince shugaba Buhari ya amshi bashin $1 billion

Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana
Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana

Wata rahoton jaridar Dailypost na nuna cewa fadar shugaban kasa tare da majalisar dokokin Najeriya ta yi wata sabuwar yarjejeniya wanda zai baiwa shugaba Buhari daman amsan bashin kudin $1 billion domin gudanar da ayyukan na farfado da tattalin arzikin tarayya.

5. Wani dan sanda yayi wata mata jina-jina

Budurwa yar shekara 30 mai suna Oluchukwu Ezemaduka,wacce ke jinya a asibiti bayan wani dan sanda mai suna Idiahgbe Iyobosa yayi gotar mata da haba.

6. Gobara a kasuwan Balogun a jihar Legas

Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana
Muhimman labaran abubuwan da suka auku jiya Lantana

Wata shagon sayar da atmfa a sanannen kasuwan nan na Balogun a jihar Legas na ci bal-bal da wuta. Game da cewar jaridan Premium Times, har yanzu ba’a san abinda ya jawo gobaran ba amma idanuwan shaida sunce wata injin jannareto ya tashi kafin gobaran.

Asali: Legit.ng

Online view pixel