LABARI DA DUMI-DUMI: Hukumar Kwastam ta cafke sababbin bindigogi 661 a jihar Lagas (HOTO)

LABARI DA DUMI-DUMI: Hukumar Kwastam ta cafke sababbin bindigogi 661 a jihar Lagas (HOTO)

Jaridar Punch ta rahoto cewa hukumar hana fasa kwari na Najeriya wato kwastam ta cafke bindigogi 661 a jihar Lagas.

Ba’a san daga inda makaman suka fito ba ko kuma inda suke niyan zuwa ba.

LABARI DA DUMI-DUMI: Hukumar Kwastam ta cafke sababbin bindigogi 661 a jihar Lagas (hoto)
Jami'an hukumar Kwastam na duba bindigogi 661 da aka cafke a jihar Lagas

Cikakken bayani na nan zuwa.

Asali: Legit.ng

Online view pixel