Yadda wani matashi ya tsira daga wani mummumar hatsarin mota

Yadda wani matashi ya tsira daga wani mummumar hatsarin mota

Wani ma’abocin hurda da kafar sadarwa ta zamani Facebook ya bada labarin yadda ya tsira daga wani mummunan hatsari daya rutsa da shi.

Yadda wani matashi ya tsira daga wani mummumar hatsarin mota
Yadda wani matashi ya tsira daga wani mummumar hatsarin mota

Dayake Allah ya kadarta mai yana da sauran numfashi a gaba, sai ya tseratar da shi ba tare da jin ko kwarzane ba.

KU KARANTA:Rashin Imani: Uba ya banka ma ýaýansa mace da namiji wuta (Hotuna)

Mutumin mai suna Cruz Cedarhills ya bada labarin kamar haka:

Yadda wani matashi ya tsira daga wani mummumar hatsarin mota

“Jama’a ku taya ni godiya, da safiyar yau ne muna cikin tafiya tare da kannena, sai wata babbar motar daukan kaya tayi wurgi da motar mu, amma mun sha da kyar. Har yanzu ban san yadda aka yi muka tsira daga wannan hadari ba. Allah mun gode maka.”

Ga wasu hotunan hatsarin nan:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel