YANZU-YANZU: Albishirin mahassada, sabon hoton Buhari a Landan

YANZU-YANZU: Albishirin mahassada, sabon hoton Buhari a Landan

Wata sabuwar hoton shugaba Muhammadu Buhari ta bayyana yadda yake jin dadi hutunshi a kasar Ingila.

YANZU-YANZU : Albishirin mahassada, sabon hoton Buhari a Landan
YANZU-YANZU : Albishirin mahassada, sabon hoton Buhari a Landan

Sabon hoton wanda a nuna shugaba Muhammadu Buhari yana tattaunawa da Aisha Alubankudi da gwamnan jihar Ogun,Ibikunle Amosun.

KU KARANTA: Sanatoci 20 zasu sheko PDP- Akpabio

Wannan hoton da Aisha Alubankudi ta daura a shafin sada zumuntarta da ra’ayi a yau Juma’a,27 ga watan Junairu bayan ta gama ganawa da shugaba Muhammadu Buhari.

Ta rubuta wata karamar Magana akan hoton wanda ya nuna gwamnan jihar Ogun Ibikunle Amosun yana zaune cikin dakinta.

Tace Allah ya gafarta ma wadanda suke cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi wafati.

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel