Babbar Magana! An kama wani dan sanda yana kwalewa

Babbar Magana! An kama wani dan sanda yana kwalewa

- Wani bincike da aka gudanar a jihar Legas da ke Najeriya, ya nuna yadda jami’an tsaro ke ziyartar dandalin ‘yan kwaya don zukar tabar wiwi tare da su

- Lamarin dai na ci gaba da harzuka jama’a da ke ganin cewa, alhakin jami’an tsaron ne su cafke masu shaye-shayen a maimakon zama tare da su don kwalewa

Babbar Magana! An kama wani dan sanda yana kwalewa
Babbar Magana! An kama wani dan sanda yana kwalewa

A wani labarin, Wasu da ba a san ko su wanene ba sun fasa ofishin ‘yan sandan garin Dangi dake karamar hukumar Kanam a jihar Filato, inda suka kashe ‘dan sanda ‘daya da yin awon gaba da makamai.

Al’ummar garin Dangi sun bayyana fargabarsu ga abin da ka iya biyo baya, bayan da aka kashe ‘dan sanda tare da kwasar makamai daga ofishin ‘yan sandan garin.

Muryar Amurka tayi kokarin tuntubar jami’an ‘yan sandan jihar Filato don jin bayanai ya ci tura, inda jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Terna Tyopev, ke cewa bai sami cikakken bayanai kan lamarin ba.

Asali: Legit.ng

Online view pixel