AIT ta fallasa waɗanda suke bayan jita-jitar mutuwar Shugaba Buhari

AIT ta fallasa waɗanda suke bayan jita-jitar mutuwar Shugaba Buhari

Kamfanin sadarwa AIT din DAAR Communications ta yi tir da wata rohoto wanda a ka bayyana cewa shugaba Buhari ya rasu a wata asibiti a London.

AIT ta fallasa
Kamfani sadarwa DAAR Communications

Gidan sadarwa din DAAR Communications ta zargi wata kungiya ga rahoton da aka kafa a kan karya a shafin Facebook ta gidan sadarwar da iƙirarin Shugaba Buhari ya mutu a cikin wata asibiti a London.

Gidan yada labarai ya furta cewa, mutuwar jita-jitar shugaba Buhari wata zaton tunanin marubutar ne kawai.

Wata rohoto daga kamfanin sadarwa na DAAR Communications ta ce ta nisanci wannan rahotanni da ta auku a karshen mako da ta gabata cewa shugaba Muhammadu Buhari ya mutu a wata asibiti a London.

KU KARANTA KUMA: Sanatoci sun bada ka’idoji 3 na tabbatar da Magu

A cikin wata labari da DAAR C ommunications ta gabatar a ranar Laraba, 24 ga watan Janairu, ta zargi wata kungiya ga rahoton da aka kafa a kan karya a shafin Facebook ta AIT.

A halin yanzu, fada shugaban kasa ta musanta wannan rahotannin mutuwar shugaba Buhari.

Yayin da fada shugaban kasa ya bayyana rahoton a matsayin kariya, ya ce Buhari na nan da rai, kuma ya na cikin walwala.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel