Buhari da gaske kana raye? – Yan Najeriya sun maida martani ga hoton shugaban kasa

Buhari da gaske kana raye? – Yan Najeriya sun maida martani ga hoton shugaban kasa

A lokacin da jita-jita ya fara billowa cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mutu, mutane da dama sun fara neman sanin gaskiyar wannan sanarwan.

Don haka fadar shugaban kasa da ma shi kansa shugaban kasa suka saki sanarwa da hotuna don tabbatar da cewa shugaban kasa na raye kuma cikin koshin lafiya.

Hoton tabbacin ya sa yan Najeriya da dama wanda ke ganin cewa shugaban kasar bai nuna kulawa ba sun harzuka. Ga wasu daga cikin furucinsu na tuwita a kasa:

KU KARANTA KUMA: Ina raye! Shugaban kasa Buhari ya saki hujjar cewa yana nan da ransa

Asali: Legit.ng

Online view pixel