Ta haifi yan hudu bayan kwashe shekaru 7 bata haihu ba

Ta haifi yan hudu bayan kwashe shekaru 7 bata haihu ba

Labarin wasu ma’aurata da suka shafe kimanin shekaru 7 ba tare da samun haihuwa ba yayi matukar girgiza ma’abota mu’amala da kafafen sadarwa na zamani.

Ta haifi yan hudu bayan kwashe shekaru 7 bata haihu ba
Ta haifi yan hudu bayan kwashe shekaru 7 bata haihu ba

A wani bangare kuma labarin ma’auratan ya faranta ma jama’a rai sakamakon baiwar da Allah yayi musu na samun karuwar yaya hudu a lokaci daya bayan hakurin shekaru 7 ba tare da samun haihuwa ba.

KU KARANTA:Rikicin ƙabilanci ya salwantar da rayuka 10 a jihar Kalaba

Su ma’auratan sun samu karuwar yan hudun ne a shekarar 2016, inda suka samu mata hudu maza hudu, sai dai iyayen yaran sun je cocin da suke bauta dake garin Umodioka na jihar Anambra a ranar Lahadi 15 ga watan Janairu, inda suka nuna godiyar akan abin alherin daya same su.

Ga hotunan su nan:

Ta haifi yan hudu bayan kwashe shekaru 7 bata haihu ba

Ta haifi yan hudu bayan kwashe shekaru 7 bata haihu ba

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel