Ba zan sauka daga karagar mulki ba - Jammeh

Ba zan sauka daga karagar mulki ba - Jammeh

Ma'aikatar Bayani ta kasar Gambiya tace shugaba mai barin gado Yahyah Jammeh ba zai sauka daga karagar mulki ba a 19 ga watan Janairu, 2017 a lokacin da wa'adin mulkinsa zai kawo karshe.

Jammeh
Tawagan shugabanin ECOWAS

Shugaban kasar Gambiya mai barin gado Yayah Jammeh ba zai sauka a lõkacin da umarni wahadi shugabancin sa ta ƙareba a 18 ga watan Janairu, ma'aikatar Bayani ya ce a ranar Alhamis, Janairu 12.

Jammeh ya bukaci tawagan shugabanin ECOWAS a jagorancin shugaba Muhammadu Buhari inda ya shawarci shugabanin cewa kar su zo kasar a ranar Laraba 11 ga watan Janairu domin tattaunawa.

Shugaban kasa mai jiran gado Adama Barrow ta kasar Gambiya ya jaddada wa jama’a cewa ya gama shirin shigan ofishin shugaban kasa a watan Janairu 19 mai zuwa kamar yadda doka ta tsara.

Shugaba jammeh wanda ke karagan mulki da sahohin shekaru 22, ya ce zai zauna daram a ofishin shugaban kasa har Kotun Koli ta yanke shawara a kan wani takarda daukan kara da ya gabatar.

Kasar Gambiya ta na cikin da kananan Afirka ta yamma.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel