Menene makomar Najeriya - Kukah

Menene makomar Najeriya - Kukah

- Akbishop ta Sokoto Diocese, Dakta Matiyu Kukah ya kasance mai kyakkawar fata ga Nigeria a nan gaba.

Menene makomar Najeriya
Shugaba Buhari da Daktar Matiyu Kukah

Amma alamu na nuna cewa Dakta Kukah yana da canjin tunani a yanzu gani yanda habubuwa keta barbarewa.

Akbishop ya ce bai taba kasan ce mairashin tabbacin makomar Najeriya kamar yanzu ba.

Dakta Kukah wanda ya yi bayani a wata liyafan kaddamar da littafin a babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis, 12 ga watan Janairu. Ya na mai cewa rikicin addini a arewacin Najeriya wani abin alhajabi ne wanda taki ci taki cinyewa.

Ya yi wannan jawabi ne a taron kaddamar da littafin da mashahuri farfesa kuma marubucin, Olufemi Vaughan ya rubuta, suna lattafin ne addinin da yin kasar Najeriya.

Akbishop ya zargi shugabanin arewacin Najeriya da yin amfani da addini a matsayin kazance a mulki, ya kara da cewa ‘yan Najeriya sun gagara bambance tsakanin miyagun mutane daga addini.

Yace idan wani ya bukaci ya hallaka mutane da sunan Allah, ya kamata mu iya cewa da kyau, wannan ba zai faru a kasar nan ba saboda ita wannan alamar mai ban tsoro ne kuma ta addancine.

Ya kuma ce gwamnati ta gagara hunkumta miyagun mutane a sakanin mu saboda cewa kisa da suna addini wata hanyan bautane.

Ya cigaba da cewa, Ina ganin ya kamata mu hada hannunmu saboda mu iya babbanta sakani addini da kuma tsarin mulki.

A nasa bangare, Farfesa Wole Soyinka ya koka da cewa mutane da yawa 'yan Najeriya sun saddakar da rayuwar su sanadiyar rikice-rikicen addini.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel