Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya

Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya

Har ila yau, Jaridar Legit.ng bata gushe tana tattaro muku muhimman labaran da suka girgiza Najeriya a a jiya litinin,9 ga watan Junairu, 2017. A sha karatu lafiya.

1. Badakalar Diezani : EFCC na binciken tsaffin manajojin NNPC

Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya
Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya

Jami’ an hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta binciki tsaffin manajojin kamfanin NNPC guda biyu, diraktoci guda 3 akan rawan da suka suka taka wajen tura kudi $153m wasu bankuna.

2. Fayose ya shigesu yayinda APC tayi masa wannan babban tuhuma

Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya
Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya

Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) shiyar jihar Ekiti ya tuhumci gwamna Ayodele Fayose da almundahana.

3. Yan sanda sun damke fasto barawon mota

Jami'an Special Anti-Robbery Squad (SARS) sun damke shugaban cocin Freedom City Ministry, Ugo Sam , bisa ga laifin satan motoci a jihar Anambra.

4. Ma'aikatan gwamnati sun samu sabani kan ritayan Adeboye

Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya
Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya

Jaridar yau Litinin, 9 ga watan Disamba, ya bada rahoton rikici tsakanin ministan masana'antu, kasuwanci da hannun jari, Mr. Okechukwu Enelamah, da sakataren ma'aikatar kula da harkokin kudaden wato Financial Regulatory Council of Nigeria (FRCN) Mr Jim Obazee, akan wata sabuwar dika mai bada wa'adin shekara 20 ga shugabannin kungiyoyin addini ,fafutuka na kasa.

5. Shugaba Buhari na tattaunawa da shugabannin ECOWAS

Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya
Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya

A yau ne Litinin 9 ga watan Junairu shugaba Muhammadu Buhari ya gana da shugabannin kasashen Afrika 3 a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

6. Shugaba Buhari ya salami ma’aikacin ya aiwatar da dokan da ya sanya fasto Adeboye yayi ritaya

Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya
Labaran da suka girgiza Najeriya a jiya

Shugaba Muhammadu Buhari ya salami sakataren ma'aikatar kula da harkokin kudaden wato Financial Regulatory Council of Nigeria (FRCN) Mr Jim Obazee,

https://www.facebook.com/naijcomhausa

https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel