Kaico! Uwa ta yarda jariri a gefen babban titin Legas-Abekuta

Kaico! Uwa ta yarda jariri a gefen babban titin Legas-Abekuta

Duniya ina zaki damu ne? da safiyar ranarAsabar 7 ga watan Janairu ne aka tsinci wani jariri da ransa a gefen babban hanyar data hada jihar Legas da jihar Abekuta.

Kaico! Uwa ta yarda jariri a gefen babban titin Legas-Abekuta
Kaico! Uwa ta yarda jariri a gefen babban titin Legas-Abekuta

KU KARANTA:“Ba zan sauko ba sai shugaban kasa ya bani kudi”- Inji wani daya hau kan falwayan lantarki

Wani ma’abocin kafar sadarwa ta Facebook Emmanuel Jolly ne ruwaito wannan lamari, inda yace ana tsammanin mahaifiyar jaririn ce ta yar da shi.

Kaico! Uwa ta yarda jariri a gefen babban titin Legas-Abekuta

Sai dai Jolly yace duk da cigiyar mahaifiyar da aka yi, ba’a gano ta ba. amma dai an dauke jaririn an garzaya da shi zuwa ofishin yansanda mafi kusa.

Ku cigaba da bibiyan labaran mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

ga bidiyon lamarin nan:

Asali: Legit.ng

Online view pixel