ABIN MAMAKI: Yar’uwar Michael Jackson mai shekara 50 ta samu haihuwa (HOTUNA)

ABIN MAMAKI: Yar’uwar Michael Jackson mai shekara 50 ta samu haihuwa (HOTUNA)

- Allah ya albarkaci kwarerren mawaka Janet Jackson mai shekara 50 a duniya da sabon yaro.

Yan watanni kadan bayan da ta fito don ta tabbatar wa magoyar sha da cikin ta, Janet Jackson da mijin ta Wissam Al Mana suna murna yi maraba da farko haihuwa su.

Jackson
Janet Jackson da mijin ta Wissam Al Mana

Kwarerrean mawakar Janet Jackson ta haifi yaro wanda aka sa maza suna da Eissa Al Mana a ranar Talata, 3 ga watan Janairu.

Wissam Al Mana
Wissam Al Mana da Eissa

A wani rahoto da ta fito a inda wakilin ta ke gaya wa wata mujallar cewa Janet Jackson da miji ta Wissam Al Mana na shirin maraba da sabon dan Eissa Al Mana suwa duniya.

Janet Jackson
Janet Jackson

Janet mai shekara 50 ta yi ban kwana da magoyar ta ayayin da ta samu juna biyu watanni kadan da ta gabata.

Allah ya raya Eissa Al Mana.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

https://www.twitter.com/

Asali: Legit.ng

Online view pixel