Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis

Kamar yau da kullun ,jaridar Legit.ng ta tattaro muku takaitattacen labaran abubwan da suka auku a jiya Alhamis,29 ga watan Disamba, 2016.

1. Yadda muke satan kudin mutane kowani lokacin kirismeti - ‘Yan fashi

Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis
Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis

Wani barawo Ugochukwu Nnaji, ya bayyana yadda suke sata kudin banki kowani lokacin kirismeti da sabon shekarar.

2. An cafke yan Boko Haram 1,240 a sharan dajin Sambisa

Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis
Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis

Hukumar Sojin Najeriya ta ce ta cafke wasu yan Boko Haram 1,240 yayinda take sharan dajin fafutuka na Sambisa.

3. Matsin tattalin arziki: Yadda Dangote ya fadi biliyan $4.9 a 2016

Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis
Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis

Gidan talabijin bloomberg ta saki wata labari a jiya laraba, 28 ga watan Disamba cewa mafi kudin nahiyar Afrika ,Alhaji Aliko Dangote ya fadi biliyan $4.9 a wannan shekara.

4. Shekau ya saki sabuwar bidiyo

Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis
Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis

Jaridar Guardian ta bada rahoton cewa Shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya fito a wata sabuwar bidiyo inda yake musanta cewa an fitittiki yan kungiyar sa daga dajin Sambisa.

5. Babban ma’aikacin gwamnati yayi gaba da motoci 40

Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis
Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis

Ministan watsa labarai da al’adu na Kasar nan, Alhaji Lai Muhammad, ya bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Buhari na bi a hankali wajen fada da cin hanci da rashawa a Najeriya. Ministan ne dai ya bayyana haka da kan sa a Yau da yake Legas.

7. Kaji abin da wasu makafi suke yi a dakin jarrabawa?

Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis
Takaitattatun labaran abubuwan da suka auku a jiya Alhamis

Wata Jami’ar Jarrabawar WAEC ta Yammacin Afrika, ta bayyana cewa ashe mafi yawanci makafi masu rubuta jarrabwar, satar amsa suke yi domin su samu nasara. Jami’ar tace hakan na bayuwa ne saboda rashin shiryawa Jarrabawar da kyau.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel