YANZU:YANZU: Jirgin kasar Rasha tayi hadari

YANZU:YANZU: Jirgin kasar Rasha tayi hadari

Wata jirgin rundunar Sojin Rasha wacce ta bace a sama yayinda take hanyar zuwa Syria ta fada cikin rafin Black Sea.

YANZU:YANZU: Jirgin kasar Rasha tayi hadari
YANZU:YANZU: Jirgin kasar Rasha tayi hadari

Jirage masu saukan angulu sun ga jirgin Tu-154 kuma mambobin kwamitin kade-kaden rundunar sojin Alexandrov Ensemble.

Bincike na nuna cewa akwai jimillan mutane 92 a jirgin wanda ya kunshi fasinjoji 84 da ma’aikatan jirgi 8.

KU KARANTA: Daukan ta baci a lokacin kirismeti a jhar Kaduna

Har yanzu dai ba’a san abinda ya sabbaba wannan hadari ba amma rahotanni na nuna cewa jirgin ta bace a sama akan rafin Black Sea bayan ta sha mai a wani filin jirgin sama kusa da Sochi.

Makonnin da a gabata, wata jirgi dauke da fasinjoji 48, wanda ya shafi wani malamin addini Junaid Jamshed a kasar Fakistan.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel