Fuskar kamanceceniya 7 tsakanin fastoci da masu MMM

Fuskar kamanceceniya 7 tsakanin fastoci da masu MMM

Daga Edita: Kamar yadda muka sani wannan bankin Mavrodi Mondial Moneybox MMM da asusun us ya daskare kwanakin baya da kudin jama’a ya tayar da hankalin jama’a ba kadan ba.

Fuskar kamanceceniya 7 tsakanin fastoci da masu MMM
Fuskar kamanceceniya 7 tsakanin fastoci da masu MMM

Dr. Ola John ya bayyana fuskar kamanceceniya tsakanin MMM da fastocin Najeriya

1. Suna bada hukunce-hukunce akan kudin da mutane ka badawa

2. Su suke da zabin abinda za’a da kudi, yadda za’ayi amfani da shi,ba ubangiji Kaman Mavrodi

3. Riban da ake samu daga kudin da mutane ke samu a matsayin nasu kamar yadda yake faruwa a jami’ar Covenant da sauran su. Wannan na da kamancecniya da masu MMM kafin asusun ta daskare.

KU KARANTA: Anyi yunkurin kashe malami

4. A maganan kudi kuma, sun fi samun riba fiye da wanda mutane ke samu

5. Zasu kasance suna fada ma mutane cewa su dinga bayar da taimako, idan basu da kui, zasu ce su dogara ga Allah.

6. Idan abubuwa suka baci, zau tsame kansu daga tabewar kamar dai yadda Chuddy Uborji da abokansa keyi yanzu haka.

7. Zasu dinga daurawa mabiya laifi idan aka samu mastala ko kuma cewa ai Ikon Allah ne kamar dai yadda Mavrodi keyi yanzu.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel