Komawa ga asali: Hotunan Obama da Michelle sanye da Atamfa

Komawa ga asali: Hotunan Obama da Michelle sanye da Atamfa

Kamar yadda muka sha kawo muku labaran matasan nahiyar Afirka masu tsananin kaifin basira da fasaha tare da ire iren ayyukan ban sha’awa da suke yi, a yau ma mun dauko muku labarin wata budurwa mai suna Gelila Shenkut yar kasar Ethiopia data kware akan zane.

Komawa ga asali: Hotunan Obama da Michelle sanye da Atamfa
Gelila

Ita dai Gelila ta kware a fannin zane, inda a wani da tayi a kwana kwanan nan ta zana wasu sanannun mutane yan asalin nahiyar Afirka, amma sai ta sanya musu kaya irin na gargajiya wanda aka fi amfani dasu a Afirka.

KU KARANTA: Labari mai daɗi: Gwamnan jihar Legas zai fara siyar da shinkafar LAKE a yau

Wasu daga cikin mutanen data zana sun hada da shahararriyar yar fim din nan Lupita Nyong’o da Rihanna. Ga hotunan nasu kamar haka:

Komawa ga asali: Hotunan Obama da Michelle sanye da Atamfa

Komawa ga asali: Hotunan Obama da Michelle sanye da Atamfa

Sai ga shi a yan kwanakin nan ta sake yin wani zane a akan shugaban kasar Amurka mai barin gado Barack Obama tare da matarsa Michelle.

Komawa ga asali: Hotunan Obama da Michelle sanye da Atamfa
Obama da Michelle sanye da Atamfa

Asali: Legit.ng

Online view pixel