Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya

Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya

Jaridar Legit.ng ta tattaro muku muhimman batutuwan da suka kayatar da yan Najeriya a jiya Litinin, 20 ga watan Disamba, 2016.

1. Buhari zai salami akalla ministoci 10

Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya
Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya

Bisa ga shirya-shiryen canji a bangaren zantarwa,shugaba Buhari na shirye da sallaman akalla ministoci 10 daga cikin ministocinsa.

2. Manyan Lauyoyi 15 sun ki karban aikin gurfanar da alkalai masu rashawa

Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya
Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya

Justice Ademola da uwargidansa Olabowale sun gurfana a makon da ya gabata, manyan lauyoyi sun ki amincewa da aikin ladabtar da su.

3. An damke shugaban Boko Haram Shekau a Borno

Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya
Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya

Sarkin mafarauta ya damke shugaban kungiyar yan tada kayar bayan Boko Haram,Abubukar Shekau waje Tsaunin Gafa a jihar Borno.

4. Matsin tattalin arziki: Wajibi ne Najeriya ta amsa bashin $30billion - Gbajabiamila

Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya
Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya

Shugaban masu rinjayen majalisan wakilar, Femi Gbajabiamila yace babu yadda Najeriya zata fito daga matsin tattalin arziki sai ta amsa bashi.

5. Zaben Ribas: Wike na yaki da hukumar yan sanda

Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya
Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya

Gwaman jihar Ribas, Nyesome Wike yace shi fa ba zai taimakawa hukumar yan sanda wajen gudanar da bincike cikin abubuwan da suka tattari zaben yan majalisan jihar Ribas da aka gudanar ba.

6. Babu wanda zai iya tsige ni - Fayose

Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya
Larabai da suka kayatar da yan Najeriya a jiya

Game da cewar sa, duk abinda ubangiji ya zabe shi yayi babu wanda zai iya hanawa, cewan jaridan Vanguard. Fayose ya bayyana hakan ne a ranan lahadi ,18 ga watan Disamba,a Ado-Ekiti,babban birnin jihar Ekiti, a wata taron shirin kirismeti a gidan gwamnati.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel