An damke mai satan yara

An damke mai satan yara

Wani dan taki zama da aka damke da laifin satan yara ya bayyana yadda yake jawo hankalin yaran har ya sace su.

An damke mai satan yara
An damke mai satan yara

Game da cewan rahotanni, mutumin mai suna Rolan Egbe,ya sace sace yaran daga unguwansu kuma ya mika daya daga cikin abokansa Uche, wadanda suka sayar ma wasu mata yaran. Matan masu suna Chioma Ohajimadu da Mrs. Comfort Ogbonnaya mazauna No. 69, Osusu road, Aba.

Yayinda yake kokarin kare kansa, Egbe yace shi mai sayar da tiketi ne a Oyigbo, jihar Ribas kafin Uche ya koyamasa aikin satan yara.

KU KARANTA: Sai mun kashe masu guduwa a yaki- Boko Haram

“Wata yamma misalin makonni biyu da suka gabata a randabawulin Oyigbo, Uche ya fara kiranan in kawo yaran da yace mini in kawo. Amma na sace masa na san iyayen yaran kuma bani son iyayen su shiga halin kunci. Amma, ya nace , sai nace masa ya jirani. Sai naje inda yaran ke wasa.

Da yaron ya gan ni da yamman nan sai na sayan masa alawa, sai na kaishi wajen Uche. Sai aka kai yaron Aba. Ya bayani kudi N50,000 kuma yayi alkawarin cikasa mini. Bayan kwanaki kadan, matan da ta saya yaron ta fara kirana cewa bata son yaron kuma,wai mu kawo mata wani yaron. Dalilin da yasa na sato wani yaron kenan.

Lokaci na biyu, nag a yaran na wasa inda aka suyan doya ,sai a saya musu doya. Lokacin da nike tafiya, sai na tafiya daya daga cikinsu.”

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa, https://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel